<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 KORUS
 Yesu ina yabonka domin kai ka cece ni
 Ina cike da murna don wannan alherinka
 Har ka bada jininka (fansata ni mai zunubi)

[V2]
 1) Alherin mai cetona yana da daɗin ji
 Ya cece ni da jininsa (don yana ƙaunata)
 Korus

[V3]
 2) Da can fa ni batace ne, Yesu Kristi ya same ni
 Da can fa ni makoho ne (ya buɗe idanuna).
 Korus

[V4]
 3) Ubangiji ni zan bayar domin wannan alherinka
 Zan miƙa jiki haɗaya (tare da zuciya)
 Korus

[V5]
 4) Ruhun alheri zugani, ƙarfafa niyata
 Ka bishe ni cikin waƙa (In shaida bishararka)
 Korus</lyrics>
<title>Yesu Ina Yabonka LW569</title>
<hymn_number>569</hymn_number>
</song>